
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Kusan makonni 5 kenan suke hannun masu garkuwa da mutane. Har yanzu muna cikin damuwa da fatan samun labarin dawowarsu Ya Allah muna roƙonKa, Ka kawo ƙarshen wannan jarabawa, Ka ba su mafita cikin aminci, Ka dawo mana da su cikin ƙoshin lafiya











